Hukumar NCC ta tabbatar da cewa an biya miliyoyin yan Najeriya da ke amfani da layukan waya kudi a matsayin diyyar matsalar ...
Sanata Abdulaziz Yari ya ce jam'iyyar APC za ta mayar da hankali kan ayyukan gwamnatin Bola Tinubu, ba zagin ’yan adawa ba, a ...
‘Yan kungiyar G100 da gaske su ke yi wajen magance matsalar raba kan ‘yan adawa.Gamayyar hamayyar ta kusa fito da ‘dan takaran da ake sa ran kowa zai bi bayan shi.
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, ya sake naɗa Ibrahim Ali Namadi, tsohon kwamishinan sufuri da ya yi murabus bayan ce-ce-ku-ce ...
Ministan Tsaro, Bello Matawalle, ya bai wa ’yan majalisar Zamfara takwas da suka koma APC motoci, yayin da jam’iyyar ke ƙoƙarin ƙarfafa haɗin kai gabanin zaɓen 2027.
Gwamnatin Jihar Gombe ta ayyana barkewar cutar kwalara a ƙauyen Kedo bayan mutuwar mutane biyu sakamakon gudawa da amai. An yi wa mutum 74 magani aka sallame su.
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar APM, kuma gwamnan Jihar Oyo, Seyi Makinde, ya zargi jam'iyyar APC da ƙoƙarin murƙushe ...
Hukumar DSS ta gano tare da kama waɗanda ake zargi da shirya kai wa ma’aikatan wucin gadi na Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta ...
Jam’iyyar AAC ta Omoyele Sowore ta nemi Shugaba Tinubu ya amince ta ƙaddamar da kwamitin yaƙin neman zaɓenta a Aso Villa ...
Gwamna Inuwa Yahaya ya halarci sallar jana’izar Nasiru Dankwambo, ƙanin tsohon gwamnan Gombe, Ibrahim Dankwambo, tare da miƙa ...
Shugaban PRP, Hakeem Baba-Ahmed, ya zargi gwamnatin Shugaba Bola Tinubu da ƙara ta’azzara matsin tattalin arziki da rashin ...
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya taya Rabiu Musa Kwankwaso murnar cika shekaru 70. Sunusi Bature Dawakin Tofa ya fitar da jawabi ...