Hukumar NCC ta tabbatar da cewa an biya miliyoyin yan Najeriya da ke amfani da layukan waya kudi a matsayin diyyar matsalar ...
Shugaban PRP, Hakeem Baba-Ahmed, ya zargi gwamnatin Shugaba Bola Tinubu da ƙara ta’azzara matsin tattalin arziki da rashin ...
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya taya Rabiu Musa Kwankwaso murnar cika shekaru 70. Sunusi Bature Dawakin Tofa ya fitar da jawabi ...
Hukumar DSS ta gano tare da kama waɗanda ake zargi da shirya kai wa ma’aikatan wucin gadi na Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta ...
Rahotanni sun nuna cewa hukumomin soji sun sauya shugaban hukumar fanshon sojoji saboda abin da ya faru, wanda ya haifar da ...
Bashir Ahmad ya zama Darektan kwamitin yada labarai na zamani wajen tallar APC a Kano. Tsohon hadimin na Muhammadu Buhari zai ...
Abdulaziz Yari ya ce idan Muhammadu Buhari bai kawo tsaro ba, me ake tsammani daga Bola Tinubu. ADC ta soki wannan magana, ...
Sheikh Abdullahi Saleh Pakistan ya ce hana Bola Tinubu wa’adi na biyu na iya jefa Najeriya cikin rikicin siyasa, ya kuma ...
Zanga-zanga na ci gaba a Faransa da wasu ƙasashen Turai kan tsadar rayuwa, yayin da aka kama dubban mutane, 'yan siyasar dama ...
Mustapha Lamido, ɗan tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido, ya musanta zargin cin hanci da rashawa da halasta kuɗaɗen ...
An samu barkewar cutar Ebola a Najeriya shekaru 12 bayan kasar ta samu nasarar kawo karshenta. Akwai muhimman abubuwan sani ...
Gwamna Inuwa Yahaya ya halarci sallar jana’izar Nasiru Dankwambo, ƙanin tsohon gwamnan Gombe, Ibrahim Dankwambo, tare da miƙa ...
Some results have been hidden because they may be inaccessible to you
Show inaccessible results